Posts

The warrior Face

Image
This is the Southern Ground Hornbill  nature’s gothic sentinel. With crimson skin and a gaze that could pierce steel, he’s not here to impress. He’s here to rule the savanna… one slow step at a time. He walks, not flies. Hunts, not scavenges. And here’s the twist — this bird isn’t just a symbol of death in African folklore… it brings it. Small mammals, snakes, and even tortoises fall to that dagger-like beak. And yet — these fierce birds live in tightly bonded family groups, raising chicks with care and loyalty that rivals wolves. A warrior’s face. A guardian’s heart.

Ganyen Mangoro

Image
Mango Leaves: Discover Their Hidden Benefits and DIY Uses Mango leaves are more than just a byproduct of the mango tree—they’re packed with incredible benefits and practical uses. From health remedies to household hacks, here’s how to unlock the hidden power of mango leaves. 1. Health Benefits of Mango Leaves Mango leaves have been used in traditional medicine for centuries. Here are some of their health benefits: - Diabetes Management: Boil mango leaves to make a tea that helps regulate blood sugar levels. - Respiratory Health: Inhale steam from boiled mango leaves to relieve coughs and asthma symptoms. - Digestive Aid: Mango leaf tea can soothe stomach aches and improve digestion. 2. Skin and Hair Care Mango leaves are great for your skin and hair: - Skin Health: Crush mango leaves and apply the paste to treat burns, rashes, or acne. - Hair Growth: Boil mango leaves in water, let it cool, and use it as a rinse to strengthen hair and reduce dandruff. 3. Natural Insect Repellent Burn d...

YI NAZARI

Image
Ku kalli kanku akwai ayac Kana numfashi sau 23,040 a kowace rab3qna, kuma zuciyarka tana bugawa sau miliyanjh=5h6 42 a kowace shekara. Jikinka ya Æ™unshi kimanin Æ™wayoyin halitta tiriliyan 37 da aka rarraba zuwa nau'ikan 200 daban-daban. Fatarka, mafi girman gabanku, tana da Æ™wayoyin halitta biliyan 100, yayin da kwakwalwarka ke É—auke da wasu Æ™wayoyin halitta biliyan 100 na jijiyoyi, wanda ke ba ka damar sarrafa ta  har zuwa tunani 60,000 a kowace rana. Idanunka suna amfani da Æ™wayoyin halitta miliyan 127 a cikin raga don gane launuka miliyan 10, yayin da hancinka ke amfani da masu karÉ“ar Æ™amshi 1,000 don bambance Æ™amshi 50,000. A lokaci guda, tsarin jini yana da girma sosai, yana Æ™unshe da Æ™wayoyin jini ja tiriliyan 30, jijiyoyin jini biliyan 42, da kimanin lita 6 (gala 1.6) na jini – wanda ya kai kusan kashi 10% na nauyin jikinka. Ayyukan jikinka ma abin mamaki ne. Huhunka suna numfashi kusan sau 23,040 a rana, kuma zuciyarka tana bugawa kusan sau 115,200 a kowace rana, wanda ya k...

AIKIN WANZAMAI A AL'ADAR HAUSA

Image
1. Circumcision = Kaciya / Shayi 2. Female Genital Mutilation = Kaciya / Shayin Mata   3. Traditional Uvulectomy = Cire 'yar-wuya 4. Tonsillectomy = Cire Angalawai 5. Wet Cupping Therapy = Ƙaho wanda ake fitar da jini. 6. Dry Cupping Therapy: Ƙaho wanda ba a fitar da jini. 7. Ear Piercing = Hujin kunne 8. Nose Piercing = Hujin Hanci 9. Tribal Mark = Bille / Tsagu

YAR LEISSBIANN

Image
YAR Madigo Mamy Wlh gaba daya banji dadin Abinda Bro yazeed yayi ma Feenat ba...... kinriga kinfi kowa Sanin halin brother dinki jinshi yake kamar Wani Sarki.........Mamy cewa Zaki kamar dai bake kika haife Shi ba.....Kinci gidanku Maza dai yaje yajiki Mamy tafada tana dariya....Rufe bakin Mamy kenan Saiga Shi yashigo Sum Sum Leemat ta tashi tabar wajen. Mamy ya gida lfy qalau Son ya gajiya Alhmdullah Mamy.....Son kwata kwata banji dadin Abinda ka mawa Su Leemah ba Mamy Ayi hakuri Hakan baze kara faruwa ba....Toh Allah yamaka Albarka Amin mamy ta. Ringing....wayanshi tafara Mamy bari nashiga daga Ciki, Afitoh lafiya my Son....... Hello Yusuf! Haba yazeed Kasan bazakaje ba meyasa kasa muka gaya ma Khalid Zamozo? ni Zani Kawai gajiya nayi gashi Wanka nake So Nashiga. Kawai Kace bazaka ba mana Basai Ka Rainamun wayo ba Yusuf yafada Rai Abace Toh Yusuf duk yanda kace hakane ya Kashe phone din yawurga kan gado Yayi hanyar Toilet. Haba khady Tunda dai kinriga da kin biyo Nan kiba...

JININ AL'ADA

Image
ZUBAR JINI GUDAJI-GUDAJI KO KUMA WANI ABU MAI KAMA DA TSOKAR NAMA A LOKACIN JININ AL’ADA (MENSTRUAL CLOT) Jinin al’ada yana fita ne daga al’aurar mace wacce ta balaga, a duk bayan wasu kidayayyun kwanaki. Fitar jinin yana nufin mace ta kai munzalin da zata iya daukar juna biyu matukar namiji ya sadu da ita a lokacin da ya dace. Abinda yake kawo fitar jinin shine, jikin bangon mahaifar mace yana kumbura kuma ya cika da jijiyoyin jini. Wannan shiri ne na musamman domin karbar kyankyasasshen kwai na haihuwa (fertilized ovum) bayan saduwar aure. Kumburin da mahaifa take yi yana matsayin wata shimfida ce mai laushi domin samar wa kyankyasasshen kwan makwanci mai kyau da kuma abinci. Idan ba’a dace da samun kyankyasasshen kwai ya shiga cikin mahaifar ba, to, shimfidar zata zagwanye ta lalace, sai ta fita daga cikin mahaifa a matsayin jinin al’ada. Wannan abin zai rika faruwa lokaci bayan lokaci gwargwadon yadda Allah ya tsara halittar jikin mace. Ma’ana wasu matan ala’darsu takan zagayo duk ...

Yadda ake tsokano sha'awa

Image
(YADDA AKE TSOKANO SHA'AWA)     kafin a sami gamsuwa a wurin jima'i, ya zama dole a ga cewa tsokano sha'awa, ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jima'i.  Ana fara tsokano sha'awa ne ta hanyar wasa da nono, musamman kan nonon saboda wannan sashe yana da jin tabi musamman ma idan ana shafarsa da harshe, ko da yatsa, ko kuma a rika totsarsa idan an shafe shi sosai da harshe ko yatsa ko kuma aka tsotse shi, yana mikewa kamar yadda beli yake mikewa in an tsokano shi yana daga abin nonon tare da beli a lokacin guda. Wannan yana sa mace ta samu jin dadi sosai.    Shi kan nono a lokacin da ake shafa shi macen ma tana jin dadi sabanin nonuwan su kansu. Su nonuwa suna da daukar hankali kuma ko alamarsu mutum ya gani sai hankalinsa ya tashi, shafar su kuma yana hura wuta bukatuwa ga mata da mijin gaba daya   mata suna jin dadi idan suka ga nonuwansu su na burge mazaje. Wani lokacin ma su da kansu zasu cewa mutum yayi ta shafar nonuwan yana gugar su   bay...

Facebook CEO

Image
This is 17 years ago, Mark Zuckerberg invited 5 people to his Harvard dorm room. For what? To talk about a business opportunity. Only 2 people came to see him and listened to him and eventually accepted the challenge. At the moment, both are billionaires: Dustin Moskovitz with over 12 billion USD and Eduardo Saverin with over 3.4 billion USD. So when a friend tells you about a business opportunity, listen and keep an open mind, if you think you are not suitable for that idea, encourage them, do not laugh or criticize them. Because the future ahead of you cannot predict exactly.

SHUGABAN YAN DAUDA A DUNIYA

Image
ƊAN DUƘUNUNU (Shugaban ƴan Dauɗa na duniya) Amou haji, wani mutum ne ɗan asalin ƙasar iran wanda akache shine mutum mafi rashin wanka da ɗauɗa a duniya inda ya shafe tsawon shekara sittin baiyi wanka ba. Anche wannan ɗabi'ar tashi ta samo asali tun shekarun kuruchiyarsa inda yayi ikirarin cewa yin wanka yana sakashi rashin lafiya, sannan yatsani sabulu da soso, yana kan haka ya tattara yanashi yanashi ya koma cikin wani ɗan kogon dutse kusa da kauyenshi yana rayuwar kaɗaichi, daga bayane mutan kauyensa suka gina masa wani ɗan ɗaki a saman dutse. Wani ƙarin abun mamaki ga ɗan duƙununu shine ba a iya rashin wanka ya tsaya ba, abinchin dayafi so shine mushen bakin hanya da mota ta kaɗe ko wani mushe daya tsinta a hanya,baya son lafiyayyen abinchi, ruwan sha kuwa yana sha ne a cikin wani robar lalatacchen baƙin mai, sannan koda yaushe a cikin shan lofe yake, ko ya jera kararen sigari samada da uku yayita busawa abunshi. Wata tawaga ta likitochi sun taɓa kai masa ziyara inda aka ɗauki j...

cassowary birds

Image

registered model

Image

RUFAIDA YOUGHURT

Image
Kamfanin Youghurt na rufaida kamfanine wanda ke da lasisin inganci daga ma'aikatar tace magani, abinci, da abin sha ko shafawa wato NAFDAC  RUFAIDA YOUGHURT IS SAFE FOR  DRINKING FOR BOTH ADULT AND CHILDREN

wannan gaskiya ne

Image

REGISTERED MODEL

Image
Zainab Aliyu Milo is young star at beautiful age who posess all the qualities of good woman with millions and bunch of stunning inspiring Talent, hausa channel na alfahari da zuwanki.  Muna yi maki barka da zuwa cikin wannan kamfanin na hausa channel mai albarka Signed  S. K. SANI TIKTOK @Zee_milo1

shuwaganinmu

Image
We operate the law of the Constitution of the federal republic of nigeria.  President bola ahmed  Tinibu  President of the Federal republic of nigeria Sen. KASHIM SHETTIMA  VICE PRESIDENT OF NIGERIA

zabi gwaninka

Image

saqo daga C E O na hausa channel

Image

the hidden beauty

Image
(THE HIDDEN BEAUTY)  Boyayyayar kyakykyawa   kamfanin hausa channel sun fito maku da sabon shiri mai suna boyayyar kyakykyawa wannan shirin ze zo maku live  Amfanin wannan shiri shine akwai mata kyakykyawa da suke a boye zamuyi magana dasu kuma zamu dauki hoton su domin suyi mana tallar haja ko kayan kamfanin da mukayi register domin don qarfafa kasuwanci NOTE:- DUK kyawunki bazamuyi aiki dake. Ba seda izinin magabatanki (guarantor)  Ko wace model zamu hadaku ta tik tok account dinta da kuma sauran social media connect  Signed  Hausa channel C. E. O K. S. SANI +2349122222965

ayu

Image
Ayu halittar da baya iya minti biyar baiyi jima'i ba, in kuwa yayi waÉ—annan mintinan baiyi ba zai iya mutuwa Saboda tsabar sha'awa.

waina

Image
Ance garin bauci sunfi koce jaha iya soya waina wai hakane? 

wizkid vs davido

Image
An dade ana samun matsala tsakanin davido da wizkid dukkaninsu kowa superstar ne amma waye gwaninka? 

hausa channel

Image

ku kalli yadda yan qasar chine sukeyin farfesun kwadi da ransu

Image
Ku danna wannan link zaku kalli yadda ake farfesun kwado da kwai 👇👇👇👇👇👇   yadda ake farfesun kifi da ransa a qasar china

ka more rayuwarka

Image
Dannuwa ko yar uwa kada ku zalinci kanku aduk lokacin  da ALLAH Yayi maka budi toh ka more rayuwarka wannan ba laifi bane, ammafa moriya wacce bata sabawa ALLAH ba, misali cin abinci me kyau ko sutura mai kyau harda tilare zaka iya fesa wa, idan kuma kaje cin abinci toh kaci mai lafiya irin nama kifi kyau, ubangiji ALLAH ya wadatamu By  Hausa channel

fatima maizogale

Image
Ga Cikakken tarihin fatima mai zogala Fatima dai yar talakawace cikin ikon ALLAH tasamu daukaka sanadiyar dauda kahutu rara yayi mata, 

khaby lame

Image
Wannan shine khaby lame dan asalin qasar senegal wanda yafi kowa mabiya a manhajar tik tok, 

jinjina ga gwamnan neja

Image
Mohammed Umaru Bago  (born 22 February 1974) is a Nigerian banker and politician who is the current  governor of Niger State  since 29 May 2023. Rt. Hon Mohammed Umar BAGO kana kokari akan gyaran hanyoyin jihar naija ubangiji ALLAH ya saka maka da alheri Allah yaqara qarfin guywa Wajen yiwa talakawanka aiki GOD BLESS YOU SIR  BY  HAUSA channel http://hausachannel.blogspot.com/2024/05/jinjina-ga-gwamnan-neja.html

koyi yadda ake hada zanen poster irin na siyasa da aure da birthday da sauransu

Image
Koyi yadada ake hada poster magazine book cover wedding invitation  Birthday poster desing etc

Kasuwanci da BTC DANA

Image
Shin ko kasan akwai hanya mafi sauki da ake samun kudin naira kimanin dubu dari  da hamsin a kayuta for freee.  BTC DANA hanyace ta kasuwanci a internet wacce idan mutun yayi register kuma yayi verify email dinsa ze iya cire wannan kudin nan take  Ga link dinda zakubi kuyi register  https://reg.btcdana.org/fx/en/btcDana/share_register?id=19549271 Idan kayi register ba da wannan link ba ruwan hausa channel. 

tallar kamfanin KOKOLISTIC PICTURES

https://youtube.com/shorts/rc0TghqPi-g?si=oYTX-J_XqJ05ZnOL Double RR KO DOUBLE MM

iccen Tsamiya

Image
Bisiyar tsamiya nada Asirari da magani kala kala, bishiyar tsayima na iya kaiwa shekara dari ko fiye da haka  Yayan itatuwan tsamiya na taimakawa wahen gamsar da iyali a wajen maza da mata 

barka da weekend

Image

Budurwa me gemu

Image
Kyakyawar Budurwa Mai Gemu Ta Shiga Kundin Tarihin Duniya... Shin daka iya auren irin wannan mata Mai Gemu , ba tare da ta Aske ba. A wani sabon rahoton hukumar ajiyar abubuwan tarihi a duniya “Guinness World Records” a bana sun bayyanar da wata matashiya mai shekaru 24 a duniya, a matsayin wadda ta lashe kambun shekarar 2017. Harnaam Kaur, ‘yar asalin kasar Birtaniya, wadda take da yawan gashin fuska kamar namiji, ta bayyanar da labarin ta, a matsayin wani abun da ta sha wahala, domin kuwa idan aka ganta da gemu da gashin baki, sai a dinga tsokalanta. Haka ya sa ta shiga cikin damuwa, amma daga bisani ta dauki cewar, wannan wata baiwa ce da Allah yayi mata. Tun tana ‘yar shekara goma sha biyu 12, ta fara gemu, a wannan lokacin ne aka duba lafiyar ta, aka gano cewar, jikin ta yana dauke da wani sinadari dake hana fitowar gashi a jikin mata, ita nata yana da karfi, don haka gashi zai dinga fitowa a jikin ta kamar namiji. Tun dai a wannan lokacin ne ta daina yanke gashin fuskar ta...

Happy new year

Image
A madadin Hafsoshin HAUSA CHANNEL Muna yi maku barka da sabuwar shekara 2018 Allah ya sanya alheri da albarka Allah yasa budget na 2018 ya amfanemu Allah ya bamu zaman lafiya Allah ya baiwa marasa lafiya, lafiya Allah ya baiwa marasa aiki, Aiki Allah ya aurar da Marasa aure, Allah ya sauke mata masu ciki lafiya Allah ya Rufa mana asiri Happy new year 2018

Cholesterol

Image
Cholesterol yana nufin toshewar jijiyon da jini ke gudana Wani irin sinadari ne da jikin dan adam ke amfani dashi domin gudanar da wasu ayyukan lafiya a cikin jinin mutum. Wasu daga cikin ayyukan cholesterol a cikin jini sune: 1- Sauye-sauyen halittar dan adam yayin da yake balaga da kuma sarrafa sha'awar sa. 2- Dai-daita sukari a cikin jini 3- Kare mutum daga daukar wasu cututtuka ( kamar su infection, Fungals da kuma Virus). 4. Samarda VITAMIN Rukunin D (sinadari maisa kwarin Qashi da kuma kwarin hakora) da sauransu. Cholesterol dai sinadari ne mai danko kamar kitse. Idan yayi yawa a cikin jini yana likewa a hanyoyin jini dake daukar jini (artery) zuwa zuciyar dan adam. Faruwar haka na iya haddasa toshewar fayif din hanyoyin jinin (wato plague/atherosclerosis a turance), da hakan ta faru sai Hanyoyin dake kawo jini zuwa zuciya su toshe (Coronary artery disease). Daga nan sai a samu "heart attack" (zuciyar mutum ta samu Matsala ko mutum ya mutu). ...

Amfanin cin qafar kaza

Image
Shin Ko Kasan Cewa Kafar Kaza Tana Da Amfani A Jikin Dan-Adam? Dayawa Idan aka ga Mutum Yana cin Kafar Kaza Akan mashi kallon Kaskanchi, Amma kuma akwai wani Sirri da Mutane basu Sani ba, Dayawa daga cikin mutane basu san cewa kafar kaza tanada mahimmanci sosai ba wajen karin Lafiya musamman bangaren matsalolin kashi, ciwon gabobi, arthritis da Rheumatism da sauransu, sannan yana magance Matsalar saurin nuna Alamun Tsufa a Jikin mutum, yana magance Matsalar hawan jini, yana daidaita jinin ta yadda bazai hauba sannan bazai sauko ba. Kafar kaza tana kunshe da vitamin D wanda yake da tasiri sosai wajen inganta Lafiyar kashi, jijiyoyi tareda karfafa hakora da faratu/ Akaifu.

Computer

Image
KOYON COMPUTER PROGRAMMING Wai kokuna da masaniyar cewa yanzu ko bada komfuta(computer) ba zaka iya koyon kusan kowane "programming language" a sauqaqe. Ta hanyar amfani da wayar ka/ki ta android, wanda kuna da masaniyar cewa shi "computer language" yana da bukatar kazamo mai "practicing" a koda yaushe. Bashi ba kadai akwai bukatar kazamo mai yawan gwada abinda ka/ki ka karanta tahaka ne za ka/ki kara habbuka ilimin ka/ki na shi "programming" din. Ta hakane mutum zai iya kare kansa daga matsaloli kamar su: "Syntax error", "Logic error" da dai sauransu. Wanan sashen na Hausa Channel zamu bada gudun muwa sosai ga duk wanda ke da buqatar hakan. Duk wanda keso akwai buqatar ya kasance mai amfani da wayar android sanan yayi downloading din TERMINAL IDE a google play din sa, kuma wani abu ga wanan shi application din baya buqatar ayi rooting din waya. Muknzabi terminal ide ne domin shine mafi qarfi da kyau da ga sauran kuma yin a...

Yanda ake yanka lemu

Image
Shin Kana Yanka Lemo Yadda ya Kamata? A wata kotu dake Wudil ne wata mata ta kai karar mijinta kotu inda take zarginsa da cewar bai iya yanka lemo ba. A ranar da aka gabatar da kara a kotu: Alkali ga wanda akayi kara Matarka tana zarginka da cewa ba ka iya yanka lemo ba. Wanda akayi kara: Cikin mamaki yace; Allah ya gafarta Mallam tayaya za'a dubi mutum kamata ace wai ban iya yanka lemo ba, anan ya bukaci da a kawo lemo ya yanka. Alkali yasa aka kawo lemo da wuka aka bashi, sai ya yanka kuwa. Alkali ya dubi Matar yace; Malama kince bai iya ba, gashi ya yanka?. Sai Matar tace Allah ya gafarta Mallam akawo min na yanka a gani, za'a san bai iyaba;. Alkali yasa aka bata lemon da wuka. Da aka bata sai ta kama lugugutawa tana lallatsa lemon, har sai da yayi ruwa sosai, sa'ilin nan ta sanya wuka ta yanka, ai tana yankawa sai ruwa yana ta zuba shaaaaaa!! Sai ta kalli Alkali tace Allah ya gafarta Mallam wanene yafi iyawa? Alkali yace haka ne, gaskiya mijinki bai ...

Mai rakumi

Image
Sunana Mal.Madu Na kasance ina kiwon RAKUMA na tsawon shekaru, Wata rana na fito na kora rakuma na zuwa kiwo saiga wani bawan Allah saurayi yazo ya same ni muka gaisa na bashi suna na Mal, Madu.. Sai yace dani mal, madu nazo da wasu “yan tambayoyi ne in bazaka damu ba ! Ni kuwa ina sauraron ka... sai wannan saurayi yace dani : in bazaka damu ba ina so ka bani takaitaccen abundaka sani dangane da rakumi, 'Dabi'unsa,Halayya dss sai na tambayeshi da cewa hala zaka fara kiwon rakuma ne ? sai kuwa yace: a‘a ni ‘dan makarantane, sai na fara da cewa: wato shi rakumi Allah ya halicce shi kuma ya ban-bantashi da sauran dabbobi, ta fiskoki da dama, misali 1-rakumi ne kadai-dayan dabbanda zai iya rayuwa acikin sahara duk yawansa ba tare daya samu wani damuwa ba, sabanin sauran dabbobi 2-rakumi yana iya shan ruwanda zai kai masa sama da wata 2 (bisaga yananin da kai me shi ka sabar masa kake bashi) kuma in lokacin shan ruwansa yayi to kuwa sai ya nema ya sha. sannan ya a...

Chairman ya mari wata Kansila

Image
Shugaban Karamar Hukuma Ya Sharara Wa Wata Kansila Mari A Jihar Kebbi A jihar Kebbi wata kansilar mai sunan Honarabul Rakiyya Musa Birnin Tudu ta ce shugaban karamar hukumar ta Fakai ya mare ta har sau biyu saboda ta ba shi shawarar ya rika tafiya tare da kansilolinsa kuma ya biya ma'akatan karamar hukumar albashin watanni hudu da suke binsa. Rakiya Musa Birnin Tudu, wadda kansila ce mai wakiltar mazabar Birnin Tudu a karamar hukumar, ta ce sau biyu Alhaji Musa Rabi'u Jarma yana marinta. Rakiya ta ce daga cikin korafin da jama'ar karamar hukumar ke yi akwai batun albashi, inda ake kwashe watanni ba a biya wasu albashinsu ba, wasu kuwa ba gaira ba dalili aka rage musu albashi. Don haka ne ta bayar da shawarar cewa ya kamata a gyara, saboda su kansiloli su suka fi kusanci da jama'a, su ake yi wa korafin. "Bayan na gama bayanina ne, sai shugaban hukumar ya harzuka, wai don na ce ya rungumi komai shi kadai baya sanya kowa a harkokin tafiyar da karamar hukum...

ALameen bugaje

Image
Al'ameen Bugaje yazama jarumi a jami'ar Ahmadu bello dake garin zaria Wani bakatsine me suna Al'ameen yafita da first class da point 4.93 A karatun dayayi na harkar wutar lantarki (electrical engineering) Kungiyar harkar mai ta nigeria NNPC sun bashi tallafin cigaba da karatunsa har izuwa matakin PHD Haka kuma kungiyar NNPC tana qara jawo hankalin matasa da su dage da karatu domin ilmi yana cikin abubuwan dake kawo cigaba a qaso

General buratai da mahaifinsa

Image
Shugaban sojoji Lt Gen. Tukur Buratai tare da mahaifinshi Dattijon arziki, 'yan mazan jiya, kuma tsohon soja Malam Yusuf Buratai Allah Ya kara mishi lafiya. Dattijon arziki Malam Yusuf Buratai shima tsohon soja ne wanda ya halarci yakin duniya na biyu a kasar Burma, yana daya daga cikin dakarun sojoji da sukayi yaki suka kwantar da tarzoman yakin duniya na biyu. Aikin soja gado ne a gurin Lt Gen. Tukur Buratai, tarihi bazai manta ba; mahaifinshi Dattijo Yusuf ya baiwa majalisar dinkin duniya nashi taimakon don tabbatar da zaman lafiya a duniya. Kamar yanda har abada tarihi bazai manta ba Lt Gen. Tukur Yusuf Buratai ya bada gudunmuwa wa gwamnatin Nigeria wajen kakkabe ayyukan 'yan ta'adda, ma6arnata da masu taka dokar kasa wadanda ada suke mafarkin sunfi karfin hukuma. Gen Buratai da Mahaifinshi hakika rayuwansu tayi albarka, tsakaninmu dasu sai dai fatan Alkhairi Allah Ya sa su gama da duniya lafiya. Har yanzu dai muna cigaba da addu'ah Allah Ya kaimana Maigid...

Dalibin ATBU ya rataye kansa

Image
Wani Dalibin Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Dake Nan Bauchi Ya Rataye Kansan banyan Kammala Zana Jarrabawarsa A Safiyar Yau Jumma'a.... Wata Majiya Data Bukaci A Sakaya Sunanta Tace Tun Kwana Biyu Kamin Jararabawar ta yau dalibin Yayita Korafi Kan Yadda malamin Ya tsananta musu Akan Shi Wannan Darasin .. Sannan Wata Majiyar sun Tabbatar Da Ganin Marigayin Yau yayin Sallar Asubahi Cikin Dimuwa Amma Sunce Basusan Musabbabin daukar Wannan mataki Da Ya Daukaba To Sai Dai Sun Tabbatar Da Cewa Marigayin Mutum ne Natsatstse mai Kyakyawar muamala da mutane .. To Allah dai Yasa Muyi Kyakyawan Karshe yasa Mugama Da Duniya Lafiya Ameen ......

Amfanin lemon tsami

Image
1-GYARA FUSKA, ana Amfani da Lemun Tsami wajen kauda Kurajen Fuska, Fimfus, da Kyasfi, Yana sa fuska ta kara kyau. Yadda ake amfani da shi, Araba 1-2, rabin za'a goge Fuska dashi, za'ayi Haka na wasu lokuta, Amma a kiyaye Idanu, kuma kar a shafa a shiga rana se an wanke tukuna. 2-DATTIN HAKORA DA WARIN BAKI, Ayi amfani da Burushin wanke Baki da ruwan LEMON TSAMI a wanke Hakora Zasu fita kar, Baki zai bar wari, amma kar arika wankewa akai-akai sai lokaci-lokaci saboda zai iya raunana karfin hakora. 3-WARIN QASHI (HAMMATA) idan Ana fama da ciwon warin Qashi, ko rashin tsaftace Hammata yadda ya kamata, Idan an shafa LEMUN TSAMI a Hamata zai kauda wannan warin. 4-RAGE KIBA DA TIMBI (TEBA) wanda ke buqatar haka, ya samu LEMON TSAMI daya a ruwan sha da bai wuce kofi daya ba, lokaci-lokaci, kiba da tai6a zasu sa6e. 5-RAUNI (CIWO), sabon raunin da bai wuce Hankali ba, da zarar an matsa mai LEMON TSAMI zai kame ya warke. 6-RAGE SHA'AWA, ana shan LEMUN TSAMI da Lipton dan ...

Phone text messages

Image
Yanda zaka hana Sakonnin Waya Mara Amfani Hukumar kula da kamfanonin Sadarwa ta kasa( NCC) ta fitar da wata hanya na dakile duk wani sakon da mutane bai bukatarsa daga kamfanonin Sadarwa na MTN, GLO, Etasalt, AIRTel da sauransu inda za ka aika sakon ' HELP' zuwa ga wannan lamba 2442 ta yadda za ka samu damar zabin dakile sakon da ba ka son ganin ya shigo maka cikin waya akai akai.

Atiku yabar APC

Image
Atiku Ya Fita Daga Jam'iyyar APC A yau Juma'a ne, Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya bayar da sanarwar ficewa daga jam'iyyar APC amma kuma bai bayyana sabuwar jam'iyyar da yake shirin komawa ba. A cikin sanarwar da ya fitar, tsohon Mataimakin shugaban ya jaddada cewa " Ba zan iya zama a jam'iyyar da ba su damu da matasa ba da ci gaban kasa. Saboda haka bayan na gama duk shawarwari na na ga ba zan iya ci gaba da zama dan jam'iyyar APC ba." Ana dai sa ran zai koma PDP ne, jam'iyyar da ya taka rawa wajen kafawa kuma ya tsaya takara a karkashinta.
follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram