Yadda ake tsokano sha'awa

(YADDA AKE TSOKANO SHA'AWA)

    kafin a sami gamsuwa a wurin jima'i, ya zama dole a ga cewa tsokano sha'awa, ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jima'i.
 Ana fara tsokano sha'awa ne ta hanyar wasa da nono, musamman kan nonon saboda wannan sashe yana da jin tabi musamman ma idan ana shafarsa da harshe, ko da yatsa, ko kuma a rika totsarsa idan an shafe shi sosai da harshe ko yatsa ko kuma aka tsotse shi, yana mikewa kamar yadda beli yake mikewa in an tsokano shi yana daga abin nonon tare da beli a lokacin guda. Wannan yana sa mace ta samu jin dadi sosai. 
  Shi kan nono a lokacin da ake shafa shi macen ma tana jin dadi sabanin nonuwan su kansu. Su nonuwa suna da daukar hankali kuma ko alamarsu mutum ya gani sai hankalinsa ya tashi, shafar su kuma yana hura wuta bukatuwa ga mata da mijin gaba daya
  mata suna jin dadi idan suka ga nonuwansu su na burge mazaje. Wani lokacin ma su da kansu zasu cewa mutum yayi ta shafar nonuwan yana gugar su 
 bayan rungume-rungume da wasa da nonuwa sai mutum yayi ta shafar nonuwan yana cikita da kuma daidai wajen gashin farjin da kuma tsakanin cinyoyinta
 amma shafar ta zama a hankali kuma a cikin nutsuwa a dai-dai wannan lokaci kuma da yana mutum ya rika dan shassafa gabobin matar na jima'i sai kuma ya zarce da shafe-shafe har zuwa cinyoyi amma wurin shafar farjinta, yafi kyau idan mutum ya rika kewaya shi da yatsunsa yana shafar gefe-gefensa daga nan kuma sai ya tura yatsansa daya ciki, amma fa cikin hankali da nutsuwa
 irin wannan wasanni suna ta da hankalin mace susa taji dadi mara iyaka zata gamsu sosai 
 MACEN DA MIJINTA YA HORAR DA ITA salon jima'i zaka ga da sun fara saduwar jima'i ta fara shafar gabobin jima'i mijinta. Tana wasa da su a wannan lokaci mijin zai yi matukar kamuwa, daga nan sai macen tayi farat ta cafki zakarinsa ta rinka shafa shi tana kokari ta gano, bangaren mijin yafi jindadin a taba a jikin sa, ta yi ta yin wasa da wurin nan da nan sai kaga mijin ya fara girgiza yana kukan dadi haka nan kuma namiji yana

Masu tambaya kumin magana ta private
[6/28, 6:58 AM] Uncle: TSOTSAR KAN NONO

Da fari ka soma ta hanyar amfani da harshe,ka rinka lasa sannu a hankali kana yi kana zaga jikin Dan kan nonon da hallrshenka,tun daga kasansa har izuwa samansa.
Idan kazo daidai saitin kofar kan nonon sai ka baje harshenka sossai ta yanda zai rufe kan nonon gaba dayansa, sanan ka ci gaba da yin sama da harshen kana yin kasa da shi a hankali ba tare da ka raba harshenka da jikin kan nonon ba. A lokacin da kake aiwatar da hakan ka tabbatar gangar jikin nononta na matse a hannunka kana matsashi a hankali,dayan hannunka kuma ya kasance a jikin dayan kan nonon kana matsashi da mirxashi gami da lailayashi a lokaci guda.

Bayan ka jima a haka,sai ka fara tura kan nonon a cikin bakinka ka rinka tsotsa kana sakinsa ka tsotsa ka saki.daga bisani sai ka Sanya kan nonon a bakinka kana Mai matsa gangar jikinsa,bayan shigar kan nonon a cikin bakinka ka barshi a ciki ka cigaba da tsotsarsa a hankali,kana yi kana yawo da harshenka a jikinsa a yayin da yake cikin bakinka.daga bisani sai ka koma kana dan ciza kan nonon sannu a hankali.
Idan kaso zaka iya hada kawunan nonon a guri guda ta hanyar hada nonuwan duka biyu a guri Daya idan yakasance matarka Mai girman nonuwace,ka Sanya kawunan duka biyu a cikin bakinka ka rinka tsotsarsu a lokaci guda kana yi kana matsa gangar jikinsu tun daga farkon mahadarsu da kirjinta har izuwa saman nonuwan...
follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Amfanin cin qafar kaza

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Yanda zaka duba sunanka a Npower

Tona asiri