the hidden beauty
(THE HIDDEN BEAUTY)
Boyayyayar kyakykyawa
kamfanin hausa channel sun fito maku da sabon shiri mai suna boyayyar kyakykyawa wannan shirin ze zo maku live
Amfanin wannan shiri shine akwai mata kyakykyawa da suke a boye zamuyi magana dasu kuma zamu dauki hoton su domin suyi mana tallar haja ko kayan kamfanin da mukayi register domin don qarfafa kasuwanci
NOTE:-
DUK kyawunki bazamuyi aiki dake. Ba seda izinin magabatanki (guarantor)
Ko wace model zamu hadaku ta tik tok account dinta da kuma sauran social media connect
Signed
Hausa channel C. E. O
K. S. SANI