Computer

KOYON COMPUTER PROGRAMMING
Wai kokuna da masaniyar cewa yanzu ko bada komfuta(computer) ba zaka iya koyon kusan kowane "programming language" a sauqaqe. Ta hanyar amfani da wayar ka/ki ta android, wanda kuna da masaniyar cewa shi "computer language" yana da bukatar kazamo mai "practicing" a koda yaushe. Bashi ba kadai akwai bukatar kazamo mai yawan gwada abinda ka/ki ka karanta tahaka ne za ka/ki kara habbuka ilimin ka/ki na shi "programming" din.
Ta hakane mutum zai iya kare kansa daga matsaloli kamar su: "Syntax error", "Logic error" da dai sauransu. Wanan sashen na Hausa Channel zamu bada gudun muwa sosai ga duk wanda ke da buqatar hakan.
Duk wanda keso akwai buqatar ya kasance mai amfani da wayar android sanan yayi downloading din TERMINAL IDE a google play din sa, kuma wani abu ga wanan shi application din baya buqatar ayi rooting din waya. Muknzabi terminal ide ne domin shine mafi qarfi da kyau da ga sauran kuma yin amfani dashi zai kai ka kusada da yadda computer ke compiling da kuma runing din program. Gamasu ra'ayi muna saurarenku

@komusa
admin hausa channel
08166124360


follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Amfanin cin qafar kaza

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Yanda zaka duba sunanka a Npower

Tona asiri