ka more rayuwarka

Dannuwa ko yar uwa kada ku zalinci kanku aduk lokacin  da ALLAH Yayi maka budi toh ka more rayuwarka wannan ba laifi bane, ammafa moriya wacce bata sabawa ALLAH ba, misali cin abinci me kyau ko sutura mai kyau harda tilare zaka iya fesa wa, idan kuma kaje cin abinci toh kaci mai lafiya irin nama kifi kyau, ubangiji ALLAH ya wadatamu

By 
Hausa channel
follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Amfanin cin qafar kaza

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Yanda zaka duba sunanka a Npower

Tona asiri