Dalibin ATBU ya rataye kansa

Wani Dalibin Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Dake Nan Bauchi Ya Rataye Kansan banyan Kammala Zana Jarrabawarsa A Safiyar Yau Jumma'a....

Wata Majiya Data Bukaci A Sakaya Sunanta Tace Tun Kwana Biyu Kamin Jararabawar ta yau dalibin Yayita Korafi Kan Yadda malamin Ya tsananta musu Akan Shi Wannan Darasin ..

Sannan Wata Majiyar sun Tabbatar Da Ganin Marigayin Yau yayin Sallar Asubahi Cikin Dimuwa Amma Sunce Basusan Musabbabin daukar Wannan mataki Da Ya Daukaba To Sai Dai Sun Tabbatar Da Cewa Marigayin Mutum ne Natsatstse mai Kyakyawar muamala da mutane ..

To Allah dai Yasa Muyi Kyakyawan Karshe yasa Mugama Da Duniya Lafiya Ameen ......

follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Amfanin cin qafar kaza

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Yanda zaka duba sunanka a Npower

Tona asiri