Phone text messages
Yanda zaka hana Sakonnin Waya Mara Amfani
Hukumar kula da kamfanonin Sadarwa ta kasa( NCC) ta fitar da wata hanya na dakile duk wani sakon da mutane bai bukatarsa daga kamfanonin Sadarwa na MTN, GLO, Etasalt, AIRTel da sauransu inda za ka aika sakon ' HELP' zuwa ga wannan lamba 2442 ta yadda za ka samu damar zabin dakile sakon da ba ka son ganin ya shigo maka cikin waya akai akai.