Happy new year
A madadin Hafsoshin HAUSA CHANNEL Muna yi maku barka da sabuwar shekara 2018
Allah ya sanya alheri da albarka
Allah yasa budget na 2018 ya amfanemu
Allah ya bamu zaman lafiya
Allah ya baiwa marasa lafiya, lafiya
Allah ya baiwa marasa aiki, Aiki
Allah ya aurar da Marasa aure,
Allah ya sauke mata masu ciki lafiya
Allah ya Rufa mana asiri
Happy new year 2018
Allah ya sanya alheri da albarka
Allah yasa budget na 2018 ya amfanemu
Allah ya bamu zaman lafiya
Allah ya baiwa marasa lafiya, lafiya
Allah ya baiwa marasa aiki, Aiki
Allah ya aurar da Marasa aure,
Allah ya sauke mata masu ciki lafiya
Allah ya Rufa mana asiri
Happy new year 2018