ALameen bugaje

Al'ameen Bugaje yazama jarumi a jami'ar Ahmadu bello dake garin zaria
Wani bakatsine me suna Al'ameen yafita da first class da point 4.93 A karatun dayayi na harkar wutar lantarki (electrical engineering)

Kungiyar harkar mai ta nigeria NNPC sun bashi tallafin cigaba da karatunsa har izuwa matakin PHD

Haka kuma kungiyar NNPC tana qara jawo hankalin matasa da su dage da karatu domin ilmi yana cikin abubuwan dake kawo cigaba a qaso




follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Amfanin cin qafar kaza

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Yanda zaka duba sunanka a Npower

Tona asiri