Habiba complete hausa novel
HIBBAH . Cikin bacin rai yake magana "Habba mutum sai kace maye ance kufita kubarmun gida kunki fita saikace gidanku" "Umma na gefe hawayene ke fita idonta, zuciyarta tamkar zai fito don bakin ciki da takaicin tijarar da ake musu Sadeeq ya durkusa har kasa yana kuka "baffa don Allah kayi hakuri idan mukabarnan bamuda inda zamu Kallo ya kare musu tare da takaici" nabaku nan da kwana biyu wallahi inbakubarmin gidaba watsamuku kayanku waje zanyi, Aiba tare muka sai gdn dakuba. Yana gama hayaniyarshi yayi waje Matan gdn suna Kallo Uwar gdn tace "mutum sai nacintsiya ance kufita kubamu waje kunkiya da hidimarshi zaiji koda hidimar naki yaran? Dayar tace" gaya musudai ni na matsu subar dakin in dawo ciki dama nawa yamin kadan Umma ta kwashi yaranta sukayi daki tace "kar ku yadda ku fita kujirani yanzu zanje indawo. . _HIBBAH_" ummah don Allah karki jima idan kinje masifasu Mmn ahmad zasuta mana Insha Al...