Amfanin cin qafar kaza

Shin Ko Kasan Cewa Kafar Kaza Tana Da Amfani A Jikin Dan-Adam?
Dayawa Idan aka ga Mutum Yana cin Kafar Kaza Akan mashi kallon Kaskanchi, Amma kuma akwai wani Sirri da Mutane basu Sani ba, Dayawa daga cikin mutane basu san cewa kafar kaza tanada mahimmanci sosai ba wajen karin Lafiya musamman bangaren matsalolin kashi, ciwon gabobi, arthritis da Rheumatism da sauransu, sannan yana magance Matsalar saurin nuna Alamun Tsufa a Jikin mutum, yana magance Matsalar hawan jini, yana daidaita jinin ta yadda bazai hauba sannan bazai sauko ba.
Kafar kaza tana kunshe da vitamin D wanda yake da tasiri sosai wajen inganta Lafiyar kashi, jijiyoyi tareda karfafa hakora da faratu/ Akaifu.


follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Tona asiri

Yanda zaka duba sunanka a Npower