Yanda zaka duba sunanka a Npower

Dafarko ga yanda zakayi ka duba sunanka 

 zakaje website na Npower

www.npower.gov.ng



Se ka danna Npower pre selection list 

Se kuma ka danna check your pre selection status 

Zasu baka gurin da zaka saka numbarka ta waya ko kuma numberka ta BVN  

Idan kayi nasarar cin zaben Npower zasu cema congratulations you have been pre selected sunanka ze fito kuma zasu tura maka sako ta wayarka

27 ga watan November zuwa 5 ga watan December 2017 zasu kirawoku domin tantance wa'anda aka zaba ma'ana physical verification

Allah yasa ayi nasara ga website dinnan ku danna ki duba sunanku

www.npower.gov.ng


follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Amfanin cin qafar kaza

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Tona asiri