Barka da juma'a

Ku gayara zama zana gayamaku maganar gaskiya akan social post commment da sharing

Daga KLOZOP_Sagir

wani abu da bukasani ba, wasu websites dakuke dauko labaran islam ba musulmai ne keda website din ba.

Toh ku daina sabida wannan dalili

Suna kafa labarai ne domin cinma burinsu wani lokaci zakaga ance wani ya zagi manzon allah yazama wani abu ko kuma allah ya wulaqantashi "Manzon allah fa ba'abokin wasar ku bane martabarsa ta wuce ana yada wanda ya zageshi ko makamancin haka, duk wanda ya tabashi Allah ma bazai barshi ba"

Wani lokaci zakaga wasu na taka al-qur'ani da qafafunsu kaji ance sun zama wani abu, se kuma kaji ance kuce amin ko makamancin haka "ku shikenan kunzama masu yada tashin hankali? Tabbas duk wanda ya wulaqanta alqur'ani allah se wulaqantashi amma babu lada ga wanda ke yada wa'anda ke fasiqanci"

Ko kuma kaga anyi post se kaji ance ka turawa ani group ko contact wani abu ze faru dakai ko ke, maganar gaskiya babu abunda ze faru daku su abunda allah ya tsara babu wanda yasan gaibu se allah, shikadaine yasan abunda ze faru damu yanzu ko gobe ko anjuma shine mahaliccinmu shine rayuwarmu take hannunsa,  duk wanda ya gayama akwai abunda ze faru dakai gobe qarya yake

Be wise shine your eyes be brilliant

Daga Klozop sagir

Call, Sms or WhatsApp
08109625175



follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Amfanin cin qafar kaza

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Tona asiri

Yanda zaka duba sunanka a Npower