Ya kuke ganin al'amarin wutar lantarki a nigeria shin mun samu ci gaba ko mun koma baya?

Wutar lantarki tanada matuqar amfani sosai daga cikin amfaninta ga qaramun misali

Idan da ace munada tsayayyar wutar lantarki awa ashirin da hudu kowace rana

Cutar maleria zata ragu domin mafi yawancin ciwon maleria yasamo asaline daga cizon sauro, idan kawai wuta da dare bama sai munsha wahalar daura Net ko fesa maganin sauro ba fanka kawae ta isa,

Zamu samu aikinnyi kamar
Welder
Aski
Photocopy

Kasuwanci ze habaka
Gidan mai zasu rage asarar tada generator
Masu sayarda film zasu qara samun kasuwa
Company da makarantu zasu cigaba

Karatu ze zama da sauki yara zasu iya kunna wuta cikin dare su bude littafinsu suyi karatu

Abincinmu ze qara inganci ta hanyar amfani da freezer ko foodwarmer (microwave)

Hanyar sadarwa zata qaru, harma da charting ze qaru domin battery bazai sauka ba,

Mafi yawanci massalatai da churchi suna amfani da generator

Wannan yana daya daga cikin amfanin wutar lantarki

Ya yanayin samun wutar lantarki yake ayankinku???

 Daga klozop_sagir
follow me on facebook follow me on twitter follow me on instagram

Fitattun labarai

Habiba complete hausa novel

Alqawarin da ciwo

Amfanin cin qafar kaza

Budurwar Roba

Amfanin lemon tsami

Afanin Zogale

Adam A. Zango

Amfanin namijin Goro (bitter kola)

Tona asiri

Yanda zaka duba sunanka a Npower